Tash ma Tash | |
---|---|
Asali | |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Saudi Arebiya |
Yanayi | 18 |
Episodes | 540 |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
barkwanci da drama (en) ![]() |
Harshe | Larabci |
During | 30 Dakika |
'yan wasa | |
Samar | |
Production company (en) ![]() |
Al Hadaf (en) ![]() Layali Media (en) ![]() |
Executive producer (en) ![]() |
Al Hadaf (en) ![]() |
Screening | |
Asali mai watsa shirye-shirye |
Al Saudiya (en) ![]() MBC 1 (en) ![]() |
Lokacin farawa | Fabrairu 11, 1994 |
Lokacin gamawa | Agusta 18, 2011 |
Kintato | |
Narrative location (en) ![]() | Saudi Arebiya |
External links | |
Specialized websites
|
Tash Ma Tash (1993-2011) ( Larabci: طاش ما طاش ) ("Babu Babban Deal" a Turanci [1] ) ya kasan ce kuma wani shahararren wasan barkwanci ne na Saudi Arabiya wanda ya kwashe tsawon shekaru 18. An watsa shi a tashar talabijin mallakar Saudiyya sau1 tsawon shekaru 13 amma a shekarar 2005, MBC ce ta saye shi. Sabbin lokuta sun gudana ne kawai a lokacin Ramadan bayan faduwar rana.